Daga Malaman mu

Alhamdullihi ya kamata masu maulidi suyi koyi da irin wannan gagarumin Taron

Alhamdullihi ya kamata masu maulidi suyi koyi da irin wannan gagarunin taron da akayi

An gudanar da wannan gagarumin maulidin nabiyina Annabi Muhammad s a w Wanda ya matukar ja hankali mutane

Watan Rabi’ul auwal dai watan da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad s a w inda Al ummar musulmi da dama ke nuna farin cikin su ta hanyoyin da dama

Wasu kuwa na amfani da gurin Taron maulidin wajen sheke ayar su wasu kuwa na cudanya da Maza da mata a gurin maulidi Kuma duk suce suna nuna farin cikin su

Wannan taro da aka gudanar ya matukar ja hankalin mutane da dama ganin yadda Wanda suka hada Taron sukayi matukar kokari wajen tsara maulidin

Wannan yasa Ake ta kira ga masu yin maulidi da su koyi yadda wanna Taron maulidin ya kasance ganin cewa haka ya dace ace ana yin maulidi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button