Nishadi

Alhamdullihi yadda aka gudanar da daurin auren Afakallah da rukayya dawayya

Alhamdullihi an daura auren shugaban tace fina finai kannywood Afakallah Ahmad MuhammadShugaban tace fina finai na jihar Kano ya angonce ta shahararriyar jarumar kannywood rukayya dawaiya a yau juma’a a jihar Kano Tun a baya dai mun kawo muku yadda Ake cigaba da tsara abubuwa na shagalin bikin Fitattun Jarumar ta kannywood inda tayi gagarumin shagali https://youtu.be/S9HWzk0FswsAn dai hango manyan jaruman masana’antar kannywood din Wanda suka Hadar da Jarumi Ali nuhu , Ahmad lawn , Abale , dama sauran su Shagalin dai ya matukar daukar hankali mutane ganin yadda aka kawata gurin shagalin inda Taga bisani aka daura auren su a masallaci a jihar Kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button