Nishadi

Alhamdullihi yadda Rayya ta cikin Shirin kwana casain sukayi shagalin kammala karatu

Fitacciyar jaruma kannywood ta cikin Shirin kwana casain wato rayyanatu Wanda akafi Sani da rayya ta cikin Shirin kwana casain

Jarumar dai a Yan kwanakin Nan ne dai ta kammala karatun ta a makarantar polytheistic Dake jihar Kano

Jarumar a wani fefan bidiyo da ta wallafa a shafinta na sada zumin ta inda ta wallafa cewa Alhamdullihi ta godewa Allah bisa nuna mata wanna Rana , kafin Hakan Kuma jarumar dai sunyi shagalin su a makarantar ga bidiyon ku kalla

Ganin jarumar ta na karatu har ta kammala yasa Al umma da dama yabon ta biyo bayan yadda mafi yawan Yan kannywood masu da ilimi

Rayya dai Wanda ta fito a cikin Shirin kwana casain a matsayin matar tsohon SOJA Adnan na cigaba da Shan yabo da Kuma taya ta farin cikin kammala kararu da tayi a polytechnic

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button