ylliX - Online Advertising Network Ali nuhu na cikin jimamin rashin sabuwar budurwar sa bayan da ta koma makaranta - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Ali nuhu na cikin jimamin rashin sabuwar budurwar sa bayan da ta koma makaranta

Ali nuhu na cikin jimamin rashin sabuwar budurwar sa bayan da ta koma makaranta biyo bayan janye yajin aikin da akayi a kwanakin baya

Fitaccen jarumin masana’antar kannywood din dai Ali nuhu na cikin jimamin rashin sabuwar budurwar sa ne bayan da ta koma makaranta

A kwanakin baya ne dai yakai ta yada hotunan jarumin tare da wannan budurwa tasa inda kace suna daf da angon cewa

Sai dai Kuma da muka tuntubi wani daga cikin cikin shakikan jarumi Ali nuhu ya bayyana manancewa wannan magana ba haka take ba

Shakikin nasa Wanda yace kar a ambaci sunan sa ya bayyana cewa wanna budurwa da Ake ta yada hotunan su tare da sarki Ali nuhu ba budurwar sa bace illa dai kawai abokiyar sanar sa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button