Videos

Ali Nuhu yace ” Adam a zango yafi karfin duk wani jarumi a kannywood

Ali Nuhu yace ” Adam a zango yafi karfin duk wani jarumi a kannywood

Jarumi Ali Nuhu ya fadi wata magana akan jarumi adam a zango wanda tasa masoyansa suka fara zargin wani abu domin kowa yasan abaya jaruman suna gaba da juna wanda sai yanzu Allah yasa suka sasanta kansu kuma yazo ya fadi wannan kalmar akwai dai wani abu a kasa

Jarumin kuma ya fadi wannan maganar har cikin ransa domin kowa yawansu Mutun ne wanda bai cika wasaba balle barkwanci shi yasa ake ganin akwai dai abinda ya taka harda zai fadi wannan kyakkyawar maganar akan jarumi Adam a zango

Wacce yace idai kai jarimi ne acikin masana’antar kannywood tofa jarumi adam a zango yafi karfin ka kowane kai sai dai ba’a kannywood kakke ba

Wanda hakan yasa wasu jaruman na masa kallon wannan maganar da yayi kamar cin fuska yayi musu tunda suna ganin ai akwai wa’yanda acikin masana’antar ya samesu Amma meye hujjarsa na fadar wannan maganar

Sai dai daman ance komi kaga mutum me hankali ya fada tofa yanada dalilinsa na fada kuma shima haka jarumi Ali Nuhu yanada hujjarsa na fadar hakan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button