Videos

Ali Nuhu yayi martani akan hotunan garzali miko da iyalansa daya bayyana da lafuza masu dadi

Ali Nuhu yayi martani akan hotunan garzali miko da iyalansa daya bayyana da lafuza masu dadi

Sarki Ali Nuhu yayin da yayi martani akan wasu zafafan hotuna wanda garzali miko ya saki a kwanan nan wanda suka dauki hankalin mutane kuma aketayii masa fatan alkhaori da kuma saka masa albarka shida iyalin nasa wanda kuma hakan ya zama abin lefin a wajen wasu

Sai anjiyo sarki Ali Nuhu wanda shima ba’a barshi a baya ba wajen yin martani akan wa’yannan hotunan domin kowa yasan cewa mawakin yaron sane yana daga nagaba gaba Acikin yaran sarki Ali Nuhu wanda shine ya haskasu aka san su

A yadda wasu suke fada cewa garzali miko har wanki da guga yayi a gidan jarumi Ali nuhu Wanda ake ganin kamar biyayyar da yayi masace tasa ya buda masa a kannywood har yayi suna wanda ake jinda a ko ina

Wa’yannan hotunan dai sun kyau matuka da gaske wanda duk hassadar mutum dole ya yaba saboda kyan hotunan ganin yadda mata da mijin suka dace da juna kowa ke yabon hakan

Sarki Ali Nuhu ya sawa yaron nasa akbarka tare da iyalin nasa wanda yace lallai yaro ya fara girma tunda aka fara tara iyali to Allah ya shige mana gaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button