LABARAI/NEWS

Allah Mai Halitta: Matar Datafi Kowa Ƙanƙantar Jiki A Duniya.

Allah Mai Halitta: Matar Datafi Kowa Ƙanƙantar Jiki A Duniya.

Wannan ita ce Jyoti Amge ƴar asalin ƙasar Indiya mai shekara Ashirin da Takwas 28 a duniya kuma ita ce mace mafi ƙanƙantar jiki a duniya.

 

 

Idan ka kalleta bata wuce ƴar kimanin Shekaru Biyu ba a Duniya amma kuma tana da Shekaru Ashirin da Takwas ne a Duniya, Jyoti tana dogara ne da wasu su taimaka mata wajen yin wasu abubuwan kamar hawan Bene ko Kujeru masu tsayi.

Yanzu dai ita ce ke riƙe da kambun Mutum mafi ƙarancin Jiki a Duniya tana shirin Finafinai ta kumayi tafiye tafiye da yawa a Duniya domin haɗuwa da Mutane masu lalura ta Musamman Irinta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button