Videos

Allah Sarki jaruma Samha m inuwa tana kuka saboda son da takewa Adam A Zango

Allah Sarki Jaruma Samha M Inuwa tana kuka kan son da takewa Adam A Zango

Kuwa da abinda ya dameshi ita kuma wannan tanan ta biyo inda aka ganta ta saki wani bidiyonta sai sharbar kuka take saboda tsananin son da take yiwa jarumi Adam a zango kuma ta bayyana da aure take kaunar wannan jarumin

Sai dai wasu sun dauki wannan abin wasa domin kowa yasan babu yadda za’ayi adam zango ya auri wannan matar domin jarumin yafi auren mata masu kananun shekaru yayinda ita kuma ake ganin shekarunta sunja

Gashi kuma ta bullo da wannan al’amarin achan kuma Ι“angaren matar jarumin kullum kara kulla kauna suke a zamansu na aure wanda haka ba karamin birge mutane sukeba

Makusanta jarumar sun cigaba da lallashin wannan jarumar na ganin tayi hakuri indai da rabonta zata sami jarumi adam zango a matsayin miji koda yake shima bashi alkibla zai iya kuma auran nata indai da rabonta

Kuke take sharfe sharfe babu kakkauta gaduk wanda ya gani yasan wannan jarumar babu wasa a tattare da ita muma a kullum fatan a ko wanne abu shine Allah ya tabbatar da alkhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button