Fadakarwa

Allah sarki !! Murja kunya da moofy mawakiya sun nuna alhinin su na rasuwar kamal Aboki,Allah ya jikan sa

Allah sarki , Murja Ibrahim kunya da kuma moofy mawakiya sunyi alhinin mutuwar kamal Aboki

 

 

Al umma da dama dai na cigaba da nuna alhinin su kan mutuwar fitaccen jarumin wasan barkonci kamal Aboki wanda ya rasu biyo bayan hatsarin mota da ya ritsa da shi

 

 

Mutuwar kamal Aboki ta matukar girgiza mutane musamman masu bibiyar sa a shafukan sada zumunta

 

 

 

 

Kafar Amincihausatv na daya daga cikin wanda suka nuna alhinin su hadi da tura sakon jaje ga iyalai ,yan uwa harma da abokan aikin sa

 

 

Muna addu’ar Allah ya jikan kamal Aboki ya gafarta masa dukkan zunuban sa ya sanya Aljanna Firdausi makomar sa , kuma idan tamu tazo Allah ya sa mu cika da kyau da imani ,Allah yasa muyi kyaukyauwan karshe

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button