Allah Sarki ; murja ta fashe da kuka saboda tausayin talakawa akan chanzin kudi

Allah Sarki ; murja kunya ta fashe da kuka saboda tausayi talakawa sakamakon karatowar lokacin daina karbar tsohon kudi na Naira
Ba kaidai ga mutane ba al umma da dama na cigaba da nuna tausayawar su kan mutane musamman talakawa wanda basu san yadda zasu canza kudin su ba musamman mutane karkara
Chanzin kudi Nigeria dai ya zowa al umma da abubuwa da dama na matsaloli duba da yadda tattalin arzikin kasar ke cigaba da durkushewa
Jarumai da dama a masana’antar kannywood na cigaba da tofa al Barka cin bakin su kan wannan sauyin kudi da za’ayi a kasa Nigeria
A koda a baya bayan nan dai an hango wani malamai da dama a wa’azi su musamman na juma’a sunyi huduba akan wanna chanzin kudi
Ba chanzin kudin ne abun ji a gurin yan kasa ba illa yadda sabbin kudin na Naira ke yi matukar wahala a unguwanni lamarin da ke durkusar da harkokin kasuwan ci a kasuwanni