ylliX - Online Advertising Network Allah ya i'sa : Laila ta fashe da kuka bayan bayyanar bidiyon tsaraicin ta - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Allah ya i’sa : Laila ta fashe da kuka bayan bayyanar bidiyon tsaraicin ta

Laila dai ta fashe da kuka bayan bayyana wani fefan bidiyon ta lokacin tana wani irin Hali lamarin da ya girgiza ta harma da kannywood

A wani fefan bidiyo da aka wallafa a safin YouTube ya bayyana jarumar wadda akafi sani da Laila ta cikin Shirin labarina tana Saka kaya

Duk rashin sanin ingancin bidiyon Al umma da dama sun tofah Al barkacin bakin inda suke ta Allah wadai da wannan Abu da jarumar tayi

Bayan yin kicibus ne dai da wannan bidiyo jaruma Laila ta fashe da matsanancin kuka ganin yadda wasu ke kokarin Killa mata sharri

Wannan yasa jarumar shiga wani irin matsanan vin Hali Wanda yayi sanadiyyar Daina ganin ta a cikin shirin labarina , sai dai tayi Allah ya Isa ga duk Wanda ya sai wannan bidiyo din kuwa hadashi akayi ba wai itace ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button