LABARAI/NEWS

Allah Ya Jarrabe Ni Da Ƙaunar Zainab Naseer Ahmad Saboda Iya Ɗaurin Ɗan Kwalin Ta Matashi

Allah Ya Jarrabe Ni Da Ƙaunar Zainab Naseer Ahmad Saboda Iya Ɗaurin Ɗan Kwalin Ta Matashi

 

Wani matashi ya bayyana irin ƙaunar da yake yiwa fitacciyar yar Gwagwarmayar nan ta Facebook Zainab Nasir Ahmad

 

Matashin ya bayyana haka ne yayin da yake turawa gwanar tasa saƙon soyayyar ta Inbox
A cewar matashin Allah ya jarrabe shi da tsananin son ta yai rantsuwa yace idan bata da Aure ta taimake shi ta Aure shi

 

 

Matashin ya cigaba da fada mata cewa Dolece tasa naga bazan iya jurewa ban fadamiki ba amma nidai talaka ne ma’aikacin gwamnati ne

 

A cewar sa baya iya bacci a duk sanda yaga hotunan irin ɗaurin ɗankwalin ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button