LABARAI/NEWS

Allahamdullilah Bayan shafe shekara 6 Suna Soyayya Yau Dai Allah Ya Ƙaddara Auren Na Jidda da Jidda

Allahamdullilah Bayan shafe shekara 6 Suna Soyayya Yau Dai Allah Ya Ƙaddara Auren Na Jidda da Jidda

 

Wannan bawan Allah da kuke gani sunan sa Abdulmaji Bello dake Yolan Jihar Adamawa ita kuma sunan ta Hauwau Muhammad Inuwa yar asalin jihar Bauchi daga lokacin da Allah ya haɗa su zuwa yau a ƙalla sun shafe sama da shekaru 6 suna soyayya

 

A cewar su sun sha gwagwarmaya da faɗi-tashi amma cikin ikon Allah ya ƙaddara zasuyi auren su

 

 

A cewar abokan angon suce sun yi mamakin masoyan da suka jima suna soyayya ba tare da ɗaya ya guji ɗaya ba har Auren su yazo suna tare

 

Muna rokon Allah ya basu zaman lafiya mai ɗorewa Wannan soyayya ta shekara 6 kafin Aure Allah ya ɗorar da ita har ƙarshen rayuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button