LABARAI/NEWS

Allahamdullilah Yan sanda nigeria sun cafke wani yaro da yasa aka aka yi garkuwa da mahaifinsa

Ƴan Sandan Nijeriya Sun Cika Hannu Da Yaron Da Yayi Garkuwa Da Mahaifinsa

Yan sanda a jihar Kwara sun kama wani yaro wanda ake zargi da hada baki da wasu mutane biyu wajen yin garkuwa da mahaifinsa

 

Kakakin rundunar yan sandan jihar ya ce wanda ake zargin a lokacin da ake yi masa tambayoyi ya amsa laifin hada baki da wasu mutane biyu wajen sace mahaifinsa

 

https://youtu.be/9ZhODT5hebI

 

 

Mambobin rundunar yan sanda da ke yaki da masu garkuwa da mutane sun kama wani guri kusa da unguwar su da ke Ilorin yayin da ake bin sahun masu garkuwa da mutane

 

A yayin da ake tattaunawa da shi ya bayyana cewa ya hada baki da wasu mutane biyu wajen sace mahaifinsa daya a yankin jihar Oyo kuma an karbo kudi 2. 5 miliyan a matsayin kudin fansa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button