LABARAI/NEWS
ALLAHU AKBAR! Fitattun jaruman wasan Hausa waɗanda suka Rasu da kyakykyar shaida hassali Rasuwar su ta ja Hankulan Al’umma

ALLAHU AKBAR! Fitattun jaruman wasan Hausa waɗanda suka Rasu da kyakykyar shaida hassali Rasuwar su ta ja Hankulan Al’umma
Ahmad S Nuhu ya Rasu sanadiyar Hatsarin moto
Rabilu Musa Ɗan Ibro ya Rasu sanadiyar Rashin Lafiya
Nura Mustapha Waye ya Rasu a Yanayi na ban Al’ajabi
Kamal Aboki ya Rasu sanadiyar hatsarin moto
Allah ubangiji ya jiƙan su da Rahama.