LABARAI/NEWS

Allahu Akbar gaskia Kannywood tayi babban rashi, Kalli jerin Dattawan Jaruman ta da Suka rigamu gidan gaskia

Allahu Akbar gaskia Kannywood tayi babban rashi, Kalli jerin Dattawan Jaruman ta da Suka rigamu gidan gaskia.

Allahu Akbar wasu jerin dattawan Kannywood kenan wanda suka rigamu gidan gaskiya wanda suna daya daga cikin wanda Masana’antar ta Kannywood ta fara dasu.

Kamar irinsu Kasimu Yero, Kuliya manta sabo Hafsat sharada da akafi sani da Baba mai aya da sauran Ku danna akan wannan faifan vedion domin ganin jerin wannan jarumai

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa 👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button