Videos

Allahu Akbar Kano an samu makarantar Allo me shekaru 68 Almajiranta basa Bara

Wannan abin mamaki kuma abin al’ajabi yanzu ace a garin Kano aka samu wanann Makarantar mai nisan shekaru haka duk da idan ka dauki tarishin kanon wannan ba abin mamaki bane garine mai tarin malamai da kuma almajirai

Abin dubawa anan shine yadda akaga almajiran makarantar nasa yin bara anan ake girmi kuma suke ci batare da sunje baraba wannan jagororin da kokari suke

Sannan anga yawan Ι—aliban makarantar wa’yanda ake kira da almajirai kowanne dalibi daga gidansu ake kawo masa abinci babu bukatar zuwa Bara saboda itama wata hanya ce ta lalacewar almajirai

Daman da ace haka duka makarantun allo suke to babu abinda zaisa a dinga zagin almajiari domin rashin abinci ne yake sawa suke aikata wasu abubuwan da har suke bakin jini a idon mutane

Idan kuka kalli wannan bidiyo mun kawo muku yadda ake tattaunawa da wannan malamin makaranta wanda shima a wajen kakanninsa ya gaji wannan koyarwar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button