Videos

Allahu Akbar lallai wannan Tsohuwa tayi tsufa mai kyau Allah ya kara mata nisan kwana

Allahu Akbar lallai wannan Tsohuwa tayi tsufa mai kyau Allah ya kara mata nisan kwana

Ku kalli wannan tsohuwa domin zaku tabbatar da cewa duk wanda yabi Allah yana da samartakarsa tofa Allah zai cika alkaari akansa na ganin bai barshi yayi tsufan banza to itama wannan tsohuwa hakace ta faru akanta

Idan kuka kalli wannan bidiyon zaku tabbatar da cewa wannan mata tabi Allah lokacin tana budurwa shi yasa Allah har yanzu yake bayanta domin yadda akaji tana rera karatu kuma tana fadakarwa kaikace wata tsohuwar matar ce acan ƙasar Larabawa

Gashi Allah ya bata yaya kuma ya bata lafiya ga kuma cikakken hankali bai gushe ba ga kuma lafiya wanda na kowa Allah yake bawa irin wannan abubuwan ba abin sai wanda ya zaba

An bayyana cewa wannan tsufa babu wani mumuni da bazaisu yayi irinsa ba domin dayawa tsufa yakan zuwa da gushewar hankali amma wannan matar kuwa saima abinda yakara na hankali wanda ake ganin tsantsar bin Allah ne kawai yasa haka

Muma Allah kasa muyi tsufa cikin biyayya ga Allah da kuma rashin gushewar hankali wanda muke fata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button