LABARAI/NEWS

ALLAHU AKBAR Ya Tari Ɗan Ta’adda Dake Shirin Tada Bom Sunyi Mutuwar Kasko Dan Ya Tseratar Da Al’umma

ALLAHU AKBAR Ya Tari Ɗan Ta’adda Dake Shirin Tada Bom Sunyi Mutuwar Kasko Dan Ya Tseratar Da Al’umma

Wannan shine matashi Hassan haifaffen kasar Fakistan me shekaru 15 a duniya Shine matashin daya tseratar da sama da rayukan mutane dubu biyu a wata makaranta a kasar Fakistan

 

Yayin da wani Dan kunan bakin wake ya nufi wata makaranta da niyyar danna Bom Hassan shine Wanda ya rungume shi suka yi mutuwar kasko

 

 

Mahaifiyar Hassan tayi farin ciki da samun wannan labari inda ta ce hakika Yarona yayi kyakyawar karshe domin yayi mutuwar shihada

 

domin ya tseratar da rayukan dubun-dubatan mutane Allah kasa Aljannah ce makomarsa domin kuwa wanna jahadi ne kuma ba kowa ke iya yin wanna abun ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button