ylliX - Online Advertising Network Amal ta nemi kotu da ta hana Yan sanda su cafke ta bayan da ta yaudari saurayin - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Amal ta nemi kotu da ta hana Yan sanda su cafke ta bayan da ta yaudari saurayin

Jaruma Amal Umar ta nemi kotu da ta Hana Yan sanda cafke ta bayan saurayin ta ya yaudaret a kwanakin baya

Jarumar masana’antar kannywood Amal Umar ta nemi kotu da ta Hana Yan sanda cafke ta biyo bayan matsala da suka samu da wani saurayin ta inda yake karar ta bisa zargin cinye masa kudi Kuma ba auren sa zata Yi ba

Saurayin nata dai ya nemi da yan sanda su cafke jarumar har sai ta biya shi kudaden da ya lissafu daga cikin kudin harda naira milliyan uku da ya bawa mahaifiyar jaruma Amal

A cewa saurayin ya cew Aya kashewa jaruma Amal kudade masu Taron yawa inda yake Bata duk abun ya tambaye shi Wanda zai iya tuna was sune sabuwar mota da ya Siya mata

Haka Kuma ya bawa mahaifiyar ta naira milliyan uku Banda Kuma shago da ya Bude ma ta tare da zuba ma ta Kayan naira milliyan biya a ciki

Wannan yasa saurayin ya nemi da yan sanda su cafke jarumar har sai ya biya shi kudaden daya kashe ma ta

Amal dai a Yan kwanakin Nan na fuskantar kalubale da dam data ciki harda Wanda abikin sana’ar ta Ali nuhu yayi karar ta kan cin Amana da ta Yi musu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button