Videos

Amarya Raliya ta Dadin Kowa tayi godiya ga wa’yanda sukaje bikin Aurenta

Amarya Raliya ta Dadin Kowa tayi godiya ga wa’yanda sukaje bikin Aurenta

Jarumar ta cikin shirin dadin Kowa idan baku mantaba kwanaki mun kawo muku labarin yadda zata angwance tare da zukeken mijinta wanda mutane ba karamin jin dadin wannan labarin sukaiba saboda aure abune mai kyau kuma sunnar Annabi ne

An daure aure tare da walima da kuma shagalin party wanda anga fiskar jarumai maza da kuma mata a wannan wajen ganin wanda hakan na karamin farin ciki yasa wannan jarumar

inda takewa kowa ban gajiya da godiya hadi da fatan alkhairi saboda duk wanda yazo wajen bikinka hakika wannan ba karamin mayo
inka bane shine babban abinda yasa wannan jarumar acikin farin ciki har akafa bakinta yaki rufuwa

Ta bayyana farin cikin ta akan wannan aure wanda take ta godiya Allah subhanahu wata’ala akan wannan kyakkyawar niima da yayi mata na kasan cewa daya daga cikin wanda suka samu damar yin daya daga cikin babbar sunnar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam wanda ba kowane yake fatan wannan ba

Daga karshe ta godewa yan uwanta da kuma abokanan aikinta wanda suka yi mata kara wajen tsayawa a wajen wannan bikin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button