ylliX - Online Advertising Network Ambaliyar ruwa tayi sanadiyyar rasuwar mutane da dama tare da jikkita wasu a jihohin Nigeria - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Ambaliyar ruwa tayi sanadiyyar rasuwar mutane da dama tare da jikkita wasu a jihohin Nigeria

Ambaliya ruwa tayi sanadiyyar rasuwar mutane sama da Dari shida tare da jikkita wasu mutane da dama a Nigeria

Ambaliya ruwa dai tayi sanadiyyar rasuwar mutane sama da Dari shida tare da jikkita wasu mutane da dama a jihohin Nigeria

Jihohin dai sun Hadar da , jihar Kano , bauchi , katsina , jigawa , Benue, bayelsa , da dama sauran jihohin da abun ya safa

Wasu daga cikin jihohin na Nigeria dai sun samo ambaliya ruwa nasu ne sakamakon ambaliya da kojinan jihohin suka Yi kamar jihar Kano , da Benue Wanda kojin su ya cika har yayi ambaliya

Wannan shekara dai anyi matukar yin asara sakamakon ambaliya ruwa biyo bayan yadda ruwan ya cinye duka abunda manuma suka shuka a gonakin su

Wannan yasa masana suke ganin kamar Al umma kasar nan ka iya tsintar kan su cikin rashin abindi watoh za’a samu karancin abinci a wannan shekarar Manoma da dama dai sun tafka matukar asara , ko a wani rahoto da BBC ta fita ya nuna yadda wasu manoma suka tafka asara da takai naira million dubu Dari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button