Latest Hausa Novels

AMFANIN GANYEN KARAS

AMFANIN GANYEN KARAS

Ganyen karas nada matukar amfani ga lafiyar jikinmu, amma ba kowa yasan hakanba.

YANDA ZA’A HADA MAGANIN


Asamu gyanyen karas awanke ayanyanka ya kai kimanin kofi daya.
Sai adafa da ruwa kofi uku atace arika ashan kofi daya sau biyu arana zuwa kwana bakwai.

 AMFANIN MAGANIN 
  1. Yana taimakawa zuciya.
  2. Yana Kara lafiyar ido da karfin gani.
  3. Yana maganin hawan jini.
  4. Yana maganin zazzabi.
  5. Yana maganin ciwon kai.
  6. Yana taimakawa kwakwalwa.
  7. Yana taimakawa hanta.
  8. Yana maganin ciwon koda.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button