Islamic Chemist

AMFANIN KOKOMBA (CUCUMBER) GA MA’AURATA

AMFANIN KOKOMBA (CUCUMBER) GA MA’AURATA:

 

AMFANI 12 GA MA’AURATA GAME DA KOKOMBA:

AMFANIN KOKOMBA A JIKIN MAZA

1-Cin Kokomba da Gyada Na Qara Qarfin Mazakuta Sosai.

2-Markade Kokomba da Dabino Atace Asha

Nasa a Dade Ana Fafatawa.

3- Cin Kokomba Ita Kadai Na.

Qara Kaurin Mazakuta

Qara Ruwan MazaKuta

Qara Tsayin Mazakuta

4-Ana Hada Kokomba da Inibi amma (Inibi Seedless) Amarkada Asha

Yana Qaramata

Girma

Tsayi

Babban Kai

dadewa Anayi

5-Shafe Mazakuta da Kokomba Lokacin Fara Aiki

Yana Qara Armashi da Nishadi

6-Cin Kokmba 1 Ayaba 1 Kafin Aje Ga Iyali da Awa 1Yana

Qara Ruwan Maniyi

Qara Mata Girma

Qara Tsayin Lokaci Anayi

AMFANIN KOKOMBA A JIKIN MATA

1-Amarkade Kokomba a Tace a Hada da Ruwan Kwakwa a Sha da Yamma

Niima Zata Sauka Sosai

2-A Hada Ko Kokomba 2 da Fiya Avocado 1 Fiya Abare a cire Qwallon Fiya a Markada a Tace a Sha

Maigida Zai Yaba Sosai

3-Cin Kokomba Guda a Wuni

na Gyara Nono (Breast) da Baya (Hips) Idan Kin Dade Kana Ci

4-Shan Ruwan Kokonber da Zuma

Zai Maida ke Kinfi Zuma

5-A Tace Ruwan Kokomba a Hada da Ruwan Kankana Asha Uhumm

6-Shan Ruwan Kokomba Ita Kadai na Gyara Nono da Qara Girman Su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button