Islamic Chemist

Amfanin kurkur da zuma( turmeric & Honey/ الكركم مع العسل )

  • Amfanin kurkur da zuma( turmeric & Honey/ الكركم مع العسل )

 

Binciken masana tradinal herbal(الطب التقليدي )

da masan ilimin pharmaceutical sun tabbatar

da Amfanin zuma da kuma kurkur ajikin dan-

Adam, bisa wasu nazariyyarsu ta bincike na

Ilimi.

Hakan Ya sanya masana traditional herbal sun fitar da Amfanin wadan nan abubuwa idan aka

gaurayasu waje guda.

 

(1)Sanyin qashi -Rheumatism/ التهاب المفاصل

(2)Ciwon daji – cancer/ السرطان

(3)Kaifin qwaqwalwa -brain booster تقوية الذاكرة

(4)Rage qiba kiste Reducing fat & cholesterol/حرق الدهون ومحارة السمنة

(5)Kore guba dake haifawa jiki da yawan ciwo – Removal of toxic/محاربة السموم/kore.

(6)Yaqar kwayoyin cututtuka na virus da bacteria – Racist viruses & bacteria/ محاربة فيروس

(7)Mura mai zafi Wanda ke riqe maqo gwaro yana mutum cin abinci.

(8)Yana qarawa garkuwan jiki qarfi(boosted immune system/جهاز المناعة .

 

Yadda ake Amfani dashi Anaso duk Zuma cokali 10 Azuba masa garin kurkum cokali daya , Anaso aqalla kullum ashanye cokali goma na zumar da kurkum cokali daya,Yana matuqar tasiri, idan ana shansa kafin akarya kumallo.

 

Ariqa turawa(share) domin taimakon Al-umma.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button