AMFANIN LEMON TSAMI

AMFANIN LEMON TSAMI:-
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐1-GYARA FUSKA, ana Amfani da
Lemun Tsami wajen kauda Kurajen Fuska, Fimfus,
da Kyasfi,Yana sa fuska ta kara kyau.
Yadda ake amfani da shi, Araba 1-2,
rabin za’agoge Fuska dashi, za’ayi Haka na
wasu lokuta, Amma a kiyaye Idanu,kuma kar a
shafa a shiga rana se an wanke tukuna.
๐2-DATTIN HAKORA DA WARIN BAKI,
Ayi amfani da Burushin wanke Baki
da ruwan LEMON TSAMI a wanke Hakora Zasu
fita kar, Baki zai bar wari, amma kar arika
wankewa akai-akai sai lokaci-lokaci saboda zai iya
raunana karfin hakori
๐3-WARIN QASHI (HAMMATA)
idan Ana fama da ciwon warin Qashi,
ko rashin tsaftace Hammata yadda ya
kamata, Idan an shafa LEMUN TSAMI
a Hamata zai kauda wannan warin.
๐4-RAGE KIBA DA TIMBI (TEBA)
wanda ke buqatar haka, ya samu LEMON TSAMI daya a ruwan sha da
bai wuce kofi daya ba, lokaci-lokaci, kiba da tai6a zasu sa6e.
๐5-RAUNI (CIWO), sabon raunin da bai wuce Hankali
ba, da zarar an matsa mai LEMON TSAMI zai kame ya warke.
๐6-RAGE SHA’AWA, ana shan LEMUN
TSAMI da Lipton dan rage sha’awa.
๐7-MAQYAN-QYARO, ana goge maqanqaro da
LEMON TSAMI akai-akai zai mutu.
๐8-AMOSANI, ana goga LEMUN TSAMI
a kai bayan an aske gashin kan.
๐9-QARNI, ana amfani da LEMUN
TSAMI wajen kawar da karnin kifi.
AMMA A KULA, idan mace ta yawaita
amfani da Lemon tsami to zai rage mata
sha’awa. Haka mata masu ciki kada su yawaita amf a ni
da Lemon tsami. Masu Gembon ciki wato Olsa,
su ma su kula wajen shan lemon tsami. Amma dukkan wadannan zai musu illa ne in sun sha a ciki ba wai shafawa ba.
YADDA AKE AMFANI DA LEMON
TSAMI WAJEN
GYARAN FATA
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
ยท Lemon tsami da zuma; Ki debi rabin
cokalin ruwan lemon tsami da kuma
rabin cokalin zuma sai a kwaba su, daga
nan ki shafa a fuskarki na tsawon minti 15,
sannan ki wanke da ruwan sanyi.
Idan kina da fata mai gautsi to za ki iya
hadawa da man zaitun.
ยท Lemon tsami da nono; Za ki hada rabin cokalin ruwan lemon tsami da rabin cokalin nono (amma an fi son
kindirmo)sai ki kwaba sosai. Bayan haka, sai ki
shafa a fuska na
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐