LABARAI/NEWS

An Bayyana Cewa Gidajen Man AA Rano Basu Kara Kudin Maiba Duk da Wahalar Da Yake A Nigeria.

An Bayyana Cewar Mamallakin Gidajen Mai Masu Suna A A Rano Alhaji Auwalu Rano Shine Kadai Mutumin Da Bai karawa Mai Tsada ba Duk da Wahalar Da Man Yake yi A Cikin Kasar Nigeria.

Alhaji Auwalu Wanda Dan Asalin Jihar Kano Ne Yana Daya Daga Cikin Masu Manyan Gidajen Mai A Kasar Nigeria Sannan Kuma Yana Sai Da Wasu Nau’uka Na Man.

A A Ranon Wanda Dan Asalin Jihar Kano Ne Ya Bayyana Cewa Bazai Karawa Mai Tsada Ba Aduk Gidajen Mayukan Sa A Fadin Nigeria.

Izuwa Yanzu Dai Ba’a Bayyana Takamammen Farashin Da Suran Gidajen Man Suke Sai Dawa Ba A Fadin Yankunan Kasar Nigeria Ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button