Videos

An binciko asalin Ummi Rahab wallahi duk mai imani saiya tausaya mata

An binciko asalin Ummi Rahab wallahi duk mai imani saiya tausaya mata

Jaruma ko kuma amarya ummi Rahab wacce a kwanakin baya aka dinga takaddama akan cewa wai bata da asali wasu kuma suna ƙaryata hakan sai dai anfi karkata akan cewa iyayenta suna kasar Saudiyya mahaifiyar dama mahaifinta a haka aka karkata

Sai gashi kuma bayanai da suke fitowa daga baya an samu inda asalib iyayenta suke da kuma inda aka tauhuna aka haifeta duk sai wayannan kananun zance yanzu sun wuce inda a yanzu an tabbatar da asalin ta

Jarumar da yanzu haka tana chan dakin mijinta wanda ta tashi daga sahun ragowar mata saboda darajar ta ta dagu tayiwa mata zarar domin duk wata mace data samu tayi aure a wannan zamanin hakika Allah ya taimaketa

Acikin wannan bidiyon zakuga yadda aka nankado tsofaffin hotunan tun tana karamar yarinya wanda alokacin duk wanda ya kalla zai fahimci cewa iyayenta basu da kudi domin duk wanda aka Gandhi a hoto a haka ansan cewa talakawa ne

Jarumar da wasu ke ganin kamar tayi saurin girma wasu kuma na ganin babu wani saurin girma da tayi saboda har yanzu idan ka kalli fuskarta tanada karancin shekaru

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button