Videos

An caccaki safara’u kan Batun Budiyon iskancin Da kaso 70 na mata tace na yin bidiyo tsaraici

An caccaki safara’u kan Batun Budiyon iskancin Da kaso 70 na mata tace na yin bidiyo tsaraici

Safara’u ta janyowa kanta zagi da hantara tun wannan maganar da tayi wacce taci acikin kaso 70 na matan yanzu suna yin budiyon tsaraicinsu su ajjiye a wayoyinsu wanda tace tana da yakinin wannan maganar sai dai kuma maganar tabar baya da kura

Tunda yanzu wannan maganar ashe ba karamin zafi tayiwa yan uwanta mata na saboda tunda ta fadi wannan maganar ba’a kara jin wani namiji yayi wannan maganar ba amma kuwa mata sunyi mata cha akan sabad dabakan da tayi

Musamman a shafin na instergram inda ake ta caccakar jarumar kan wannan maganar da wasu ke ganin sam ba haka take kawai ta fada saboda tana zargi

Yayin da wasu mazan kuma ke ganin kamar abinda safara’u ta fada gaskiya saboda ansan mata idan akan shagala ne da wannan rayuwar musamman Indai suna da manyan wayoyi bafa abinda bazasu iya aikatawa ba saboda wasu inda za’a basu waya babu wani abu da bzasu iya aikatawa ba

Anyi kira ga mawakiyar data dawo ta janye wannan maganar saboda kare martabar mata a wannan al’umma domin wannan maganar zata saka adinga yiwa matan wani kallo na daban

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button