Nishadi

An fara kama yan iskan matan TikTok masu rawar iskanci “dai-dai ta nan”

Sn fara kama yan TikTok din da suke rawar iskanci a wakar nanwacce ta matukar jan hankali mutane musamman mata wato” daidai ta nan ”

 

 

 

Tun bayan saki wannan wakar mai sunan dai-dai ta nan ,mata da yawa suka shiga yin bidiyo tare da dora wakar akan bidiyon su inda suke rawa iskanci tare da wallafawa a shafukan su ka sada zumunta

 

 

Biyo bayan yadda hukumomi da kuma kunna suke kallon yadda abun da matan suke yi ya fara yawa matuka hakan ya sanya hukumomi fara kama matan da suke wannan rawar ta iskanci a musamman masu wallafawa a TikTok

 

 

 

 

TikTok dai tun bayan shigowar sa ne dai , yan mata tare da matan aure suka shiga wata babbar matsala ta nuna tsaraicin su don mutane su bibiye su tare da jan magana kala kala

 

 

Hakan ya sanya malamai da dama magantuwa kan wanna kafa ta TikTok sai dai kuma duk da irin kiran da malamainsuke yi hakan bai hana matan daina abinda suke yi ba

 

 

Wannan kafar dai ta zamowa matan hausawa wata hanyar zama karuwan gida biyo bayan yadda suke wallafa tsaraicin su daga gidajen su ba tare da sanin iyayen su ba wasu kuwa da auren su

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button