Latest Hausa Novels

An gano Dalilin Dayasa Atiku Abubakar Yake Faduwa Idan ya Fito Takarar Shugaban Kasa 2011/ 2015 /2019 /2023??? Addu’ar Sheikh Malam Jafar.

An gano Dalilin Dayasa Atiku Abubakar Yake Faduwa Idan ya Fito Takarar Shugaban Kasa 2011/ 2015 /2019 /2023??? Addu’ar Sheikh Malam Jafar.

Shin ko kunsan Dalilin Dayasa Alhaji Atiku Abubakar Yana Futowa Takarar Shugaban Kasa Sau uku Amma Bayaci?

To Mutane Dai Sun Karade Shafukan Sada Zumunta Na Facebook da Twitter da tiktok
dasu Instagram Da cewa Atiku Abubakar dai Ya Dade Yana Bukatar Wannan Kujera Ta  Shugaban kasar Nan ta Nigeria Tin Daga Sanda yayi Mataimakin Shugaban Kasa Shida Uloghegun Ubasanjo Tin A Wannan Lokacin  Yake Da Bukatar Wannan Mulki Amma Har Yanzu Bai Samuba Kuma ya Kashe Makudan Kudade Ba Kadan ba Amma dai Har Yanzu….

Burinsa Bai Cika ba To Mai kuke Tsammani
Idan Muka yi Duba da Shugaban Kasar Dake  Kan Kujerar Yanzu? Wato Baba Buhari Yadda  Mutane Suka Kyautata Masa Zaton Zaiyiwa Al’umma Adalci Acikin Mulkinsa Amma Sai aka Sami Akasin Haka Kuma shi Muhammadu
Buhari Harda kudade Talakawa Suka Taimaka Masa Amma Yanzu Yayi Mummunan Sakamako Komai Saida Yayi Tsada Acikin Mulkinsa To Ina Kuma Ga Wanda Shiya Zuba
Kudadensa Aciki?

Tota Tabbata Addu’ar da Sheikh Malam Jafar Yayi Masa ta Karbu kenan Na Cewa Insha Allahu Atiku Abubakar Shida Mulki Saidai Yagani Anayi

Dr

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button