Videos

An gwangwaje Bello Muhammad Bello da dankareriyar Mota

An gwangwaje Bello Muhammad Bello da dankareriyar Mota

Lallai wannan abin farin cikin da yawa yake domin a wannan zamanin babu wata kyauta da take buga kan dan adam irin kyautar mota da kuma kyautar kujerar Makka wa’yannan kyaututtukan sune gaba gaba wajen faranta ran wanda kayiwa kyau

Shima dai wannan jarumin ya rabauta da samun kyautar mota wanda hakan ba karamin farin ciki yayiba saboda yadda ya dade bashi da mota sai yanzu Allah ya kadoasa da wannan zai bashi kuma ya rabauta

Yanzu acikin kamnywood zai wahala ka sami wanda bashi da mota kowanne jarumin yana da yar matarsa ta hawa wacce yake zagaye gari koda kuwa nata tsada

Yayin da yake murna da kuma bayyana farin cikinsa akan wannan kyautar motar yace ya dade baiji farin ciki irin wannan ba kuma bashi da kalmomin dazaiyi godiya dasu kawai dai ya gode Allah kuma ya kara sura suka Allah yayi musu arzikin da zasu bawa wani

Wannan Maganar da yayi tasa wanda yayi masa kyautar acikin farin ciki domin wasu abinda yake basu matsala shine rashin iya godewa shi yasa basa samun kyauta akai akai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button