NEWS

An Hana zirga zirga a wasu kananan hukumomi uku sakamakon hare haren yan ta’adda

Sakamakon yawaitar ayyukan Yan ta’adda da ake yawan samu gomnatin jihar zafara ta haramtawa Al ummar wasu yankuna a zamfara zirga zirga

Wanna ya biyo bayan wasu rahotanni surri da aka samu kan yuyuwar samun harina wasu yankuna Dake cikin zafara

A sanarwar da gomanan ya fita ta bakin Mai Hana da yawun gomnatin ta zamfara ya bawa Al umma wasu yankuna guda hudu umarnin dai na zirga zirga sakamakon rahotoh na sirri da gomnatin tasa mu

Jihar zamafar dai na cikin jihohin Nigeria Wanda ayyukan Yan ta’adda ke damu matukar da gaske inda ko a baya bayan Nan sai da aka kulle makarantun Boko da islamiyya sakamakon yuyuwar Yan ta’adda zasu iya Kai hari makarantu jihr

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button