NEWS

An kai hari a ofishin hukumar INEC guda bakwai gabanin babban zabe mai zuwa : Mahmud yakubu

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa an kai hari ofishin kananan hukumomi zabe guda bakwai a cikin kasa da mako uku

 

 

Wanna na zuwa ne kwana talatin kafin fara babban zaben na kasa a wanna shekara da muke ciki ta dubu biyu da ashirin da uku

 

 

Shugaban hukumar zaben ta kasa INEC professar Mahmud yakubu ya bayyana haka ne a Abuja lokacin da yake magana da manema labarai

 

 

 

Kaiwa kananan rununnan zabe hari dai a kasa Nigeria na cigaba da azzara tun bayan da babban zaben kasa na dada karatowa

 

 

Wanna ya sanya hukumar zaben ta kasa INEC ke cigaba da jan hankali al umma kan su kiyaye tare da sa ido matukar lokacin babban zaben mai zuwa

 

 

Mahmud yakubu ya kuma kara da cewa al umma kasa su taimaka wajen kare kadarorin hukumar ta sa inda yace al umma su bada gudunmawa su wajen kare kayan hukumar ta sa

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button