Videos

An kai karar Ado gwanja gaban gwamna kan wakar Chass

An kai karar Ado gwanja gaban gwamna kan wakar Chass

Sabuwar wakar Ado gwanja wacce ta hargiza duniya daga fitowarta wanda ake ganin mata acikin tiktok da kuma sauran kafofin sadarwa suna wata rawa wacce ake ganin ta saba da tarbiyyar addinin Musulunci da kuma al’adar Hausawa

Musamman matan kannywood irin yadda suka dauko wani salo na bata tarbiyyar yara idan baku mantaba mun kawo muku yadda malamai suka nemi a kama wannan mawakin daya fito da wannan sakiyancin na rawa da kuma waka wanda duk wani wanda yagani yake Allah wadai da wannan salon wakar

Yanzu dai ankai karar wannan mawakin zuwa wajen gwanbatin jihar Kano domin tayi kokarin taka masa birki akan irin wa’yannan wakokin da yake saki kuma akai akai yaki yabar yara suyi abu me mahimmanci

Yanzu dai ana jiran gwamnati aga irin hukuncin da zata dauka akan wannan mawakin domin yanzu bakin mutane yayi yawa akan a hanzarta daukar wannan matakin dokin mutane susan lallai gwabnati ta shirya gyara tarbiyyar yara mata domin wannan wakar hakika tana bata tarbiyyar yara mata na gida dana waje

Sai dai abin damuwar shine yadda kowa yasan ganduje da kuma mawaki ado gwanja wanda ansa da sanin cewa mawakin sane kuma yaron sane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button