LABARAI/NEWS

An kama Kwamishinan Ƴan Sanda na bogi da ya damfari wani dattijo naira miliyan 250

An kama Kwamishinan Ƴan Sanda na bogi da ya damfari wani dattijo naira miliyan 250

 

Sashen Binciken Manyan Laifuka na Rundunar Ƴan Sanda ta jihar Legas ta kama wani dattijo dan shekara 55 da haihuwa bisa zarginsa da laifin yin basaja a matsayin kwamishinan ƴan sanda

Kwamishinan na yankin railway CP Yetunde Longe ya tabbatar wa kamfanin dillancin labarai na ƙasa kama wanda ake zargin a jiya Laraba a Legas

 

 

matar wanda ake zargin ta kira Mba domin ta tsegunta masa shirin da wani CP Longe ke yi na neman mijin nata ya bashi miliyoyin Naira domin ta kashe maganar wata kara da a ka kai mata a kan mijin ta.

 

ya amsa wa matar wanda abin ya shafa cewa ya san CP Yetunde Longe ba za ta yi irin wannan mummunar bukatar ba ya yi alkawarin zai kira ta ya tabbatar ya dawo wurin matar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button