Videos

An kara yanke kafar Fatima 😭 miliyan 47 za’a bamu diyya inji iyayen Fatima

An kara yanke kafar Fatima 😭 miliyan 47 za’a bamu diyya inji iyayen Fatima

Allah kenan mai yadda yaso hakika wannan budurwa taga ta kanta wanda ta samu wannan mummunan ƙaddara wacce ba kowa Allah yake jarraba da irin wannan ba amma ita gashi ta samu wannan kuma alhamdullah ta kwantar da hankali

Akwanakin baya ne dai aka samu wani hatsari wanda takai da har anyake mata kafarta daya ta sanadiyar wasu matasa wanda suka kadeta da mota

A yanzu dai an yanke wa wannan budurwa kafarta sannan kuma wata sanarwar ma da takara fito wacce take cewa za’a kara yanke daya kafar yanzu zata zama kenan bata da raguwar kafa ko daya wanda wannan ba karamar babbar barazana bace a rayuwarta

Hakika wannan budurwa zataji zafin rabuwa da kafifinta wanda duk wani mai tausayi zai tausaya mata saboda wannan iftila’i daya faru da ita wanda muke fata Allah yasa taci wannan jarabawar da Allah ya dora Mata

Sai dai wani abu wanda iyayenta suka fada ya sabawa wanda suka kadeta hankali inda sukace za’a biya su diyyar Naira miliyan 47 wanda ake ganin kamar wannan abun zaiyi wuya saboda yadda kudin sukayi yawa abu me yiyuwa kawai shine suyi hakuri

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button