Latest Hausa NovelsNEWS

An kubutar da Yan matan chibok tare da ya’yan su shida da suka Haifa da Yan ta’adda

An kubuto da wasu daga cikin Yan matan da aka sace a garin chibok guda biyu tare da ya’yan su guda shida da suka Haifa da Yan ta’addan

Rundunar opirasin zaman lapiya dole itace tayi wannan hubbasa na Kara kubutar da Yan mata na chibok Wanda akayi garkuwa da su tun a shekarar dubu biyu da Sha bakwai

Kashe Yan matan na chibok a wannan shekara dai ya zama Abu mafi Jan hankali a duk duniya inda Yan ta’addan suka kwashe mata sama da dubu a makarantar ta chibok

Wannan dai shine ta’addaci mafi girma da aka taba aikatawa a Nigeria tun bayan Wanda Mai tatsine yayi a baya Kuma aka samu nasarar hallaka shi

Yan matan biyu dai an kubutar da su be bayan da sojojin suka budewa Yan ta’adda wuta inda suka hallaka wasu daga cikin su wasu Kuma suka Sha da kafar su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button