Nishadi

An kuma : bidiyo rahama Sadau da Yakubu muhd rungume da juna ya janyo Cece muce

Am Kuma ; yadda bidiyo rahama Sadau tare da jarumin kannywood Yakubu muhd suke rungume da junan su

 

 

 

Wani bidiyo ya bayyana yadda shahararrun jaruman masana’antar kannywood rahama Sadau da kuma Yakubu muhd rungume da junan su

 

 

Wanna bidiyo dai na cigaba da janyo cece kace a Kafafen sada zumunta inda suke cigaba da shan suka hadu da zagi

 

 

 

 

Jaruman kannywood dai na cigaba da shan suka kan yadda suke bata tarbiyya duk da yawan ikirarin da suke na cewa a masana’antar kannywood tarbiyya suke koyarwa.

 

 

Musamman matan kannywood din , wanna na da ya daga cikin dalilin da ya sanya aka kore jarumar da daga masana’antar ta kannywood biyo bayan wani bidiyo. Iskanci ta da ya bayyana

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button