LABARAI/NEWS

An Kwato Instagram Account Din Adam Zango Bayan Shekara Daya Da Sacewa

Adam Zango Jarumi A Masana’antar Shirya Finafinan Hausa Wadda Akafi Sani Da Kannywood Yayi Nasarar Dawo Da Account Dinsa Na Instagram.

Account Dindai Mai Followers Miliyan Daya Da Dubu Dari Biyar Yayi Nasar Dawo Dashi Ne Ta Hanyar Wani Bawan Allah Wan Da Ya Tallafa Masa.

Agurin Jaruman Kannywood Dama Sauran Mutane Instagram Yakasance Daya Daga Cikin Manyan Shafukan Da Ake Tofa Albarkacin Baki Domin Ya Isa Zuwaga Mutane.

Wanda Hakanne Yasa Jarumin Ya Bude Wasu Account Din Da Dama Bayan An Sace Wadancan Account Din Nasa.

Sannan Kuma Jarumin Yayi Godiya Sosai Ga Masoyansa Da Basu Gajiya Ba Wajen Bimsa A Duk Wani Account Dinsa Da Ya Bude A Kowane Lokaci.

Har Izuwa Yanzu Dai Ba’a San Suwayene Suka Sace Account Din Na Adam Zango Ba Amma Kuma A Baya Anyi Zargin Cewa Wasu Abokan Sa’insarsa Ne Wanda Suka Sami Matsala A Baya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button