ylliX - Online Advertising Network An Sako Aisha Izzar So A GABA Bisa Zargin Ta Da Madigo - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

An Sako Aisha Izzar So A GABA Bisa Zargin Ta Da Madigo

A Saka jaruma Aisha izzar so a GABA bisa wani zargi da ya Dade yana ta bibiyar ta Wanda ya nuna cewa jarumar na daya daga cikin jaruman kannywood mata masu madigo

Wannan zargi dai ya Dade ya bibiyar jarumar inda ya yanzu aka sake dawo da shi sabo bayan bayyanar wani fefan Bidiyo a YouTube

Wani fefan bidiyo da aka wallafa a YouTube ya dawo da zargin da Ake yiwa jarumar sabo sakamakon ganin jarumar tare da wata cikin wani Hali

Jarumai mata na kannywood dai da dama ana yawan zargin su da madigo musamman yadda jaruman suke kin yin aure ko Kuma idan sunyi sai su kashe aure na su

Aisha izzar so dai na cigaba da fuskantar barazana daga bangarori da dama duba da yadda aka sakata a gaba , wannan ya biyo bayan yadda tauraruwar jarumar ke haskawa

Duk da cewa wannan ba wani abun damuwa bane la’akari da cewa duk wata jaruma wadda tauraruwar ta take haskawa tana fuskantar kalubale da dama musamman daga mutanen gari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button