LABARAI/NEWS

AN TABBATAR WA DA SARKIN KANO KHALIFANCIN TIJJANIYYA A KHAULAHA.

AN TABBATAR WA DA SARKIN KANO KHALIFANCIN TIJJANIYYA A KHAULAHA.

Babban Khalifan Faidah Na Duniya Sheikh Khalifa Muhammadu Mahy Niass Ya Karbi Bakwancin Tawagar Mai Karfi Na Mai Martaba Sarkin Kano Dr. Aminu Ado Bayero Tare Da Sayyadi Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi A Khaulaha Dake Kasar Senegal, Inda Khalifa Ya Jaddadawa Mai Martaba Sarkin Kano Khalafancin Tijjaniyya Na Abdullahi Bayero A Darikar Tijjaniyya.

Muna Taya Mai Martaba Sarkin Kano Dr. Aminu Ado Bayero Murna Da Samun Khalifancin Da Babban Khalifan Faidah Na Duniya Yayi Masa. ALLAH Ya Tabbatar Da Alkhairi Ya Kara Lafiya Da Nisan Kwana. Amiin

Daga: Babangida A. Maina

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button