LABARAI/NEWS
Trending

An Tono Kan Basamuje A Kasar Masar “Egypt”

An Tono Kan Basamuje A Kasar Masar “Egypt”

Idan mai karatu ya duba da kyau a sama zai ci karo da wani hoto a sama.

Masana binciken tarihi wato “Archeologies” dake kasar Masu sun bada rahoton da ya tabbatarwa manema labarai cewar, kan basamuje ne, bayan da kasa taci iya nata.

Idan ak lura da kyau, za’a ga inda muka akayi alama, toh wannan wata na’ura ce mai kama da “Thermometer” wanda masu binciko tarihi ke amfani da ita.

Bayan da masu binciken suka saka ta domin tabbatar da wannan lamarin.

A halin da ake ciki yanzu an dauki kan an tafi da shi gidan tarihin kasar Masar din wato Egypt.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button