Videos

Ana cigaba da musayar yawu bayan bayyanar wasu bidiyoyi daga gurin maulidi

Ana cigaba da Musayan yawu bayan bayyanar wasu bidiyon gurin maulidi yadda dalibai suke sheke ayar su a wajen

Yan izala dai sun soki wannan kudiri da sauran dariku kan yin maulidi daga cikin dalilan nasu harda yadda wasu ke amfani da wannan damar wajen aikata ba dai dai ba

A cikin bidiyon dai an hango wasu dalibai mata suna sheke ayar su a wajen maulidi lamarin da ya janyo Musayan yawu tsakanin wasu daliku a fadin Nigeria

Maulidi dai ya za abun fada a Yan kwanakin Nan tun bayan shiga cikin watan da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad s a w inda wasu ke nuna farin cikin su da wannan ranar wasu kuwa suke abunda Bai dace ba

Duk da sanin cewa ba duka bane aka za daya ba , wasu na nuna farin cikin su a wajen maulidi wasu tsuraru ne ke amfani da wannan dar wajen Bata musu suna a ido duniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button