Videos

Ana neman safara’u 442 Ruwa a jallo ; Afakallah

Ana neman safara’u 442 Ruwa a jallo ; Afakallah /

Mr 442 da safara’u sun janyowa kansu a yanzu haka ana nemansu ruwan a jallo ganin yadda suke kalamai na batsa da kuma acikin wakokin su kuma daman su kansu sun san cewa da akwai hukuma wacce take yai da irin wannan abubuwan da suke aikata wa inda yanzu aka kai musu sammaci

Hukumar tace finafinai ta jihar Kano wanda Isma’il na Abba afakallah yake jagorantarta kusan shekara 7 wanda kuma tana aiki iya bakin kokarinta tabbas ana yabon aikin da suke yi

Yanzu sun bayyanawa jaridu cewa ana neman safarac’u da kuma daya mawakin wanda shine me gidan kusan ma wakokin shine yake rubutawa hasali ma shi ya koyawa tsohuwar jarumar waka duka hukumar tana neman su

Anyi kira a gare su dasu girmama doka su kai kansu don gujewa bacin ran wannan hukumar da kuma gwamnatin jihar Kano wanda kuskure ne sukayi kuma za’a nuna musu domin su gyara

Amma kuma anjoyo su suna wata magana tacewa sam babu wanda ya isa ya kamasu domin a ganinsu babu wani iskanci da suke yi dahar za’a kamasu nayan indai irin wannan basu kadai suke aikatawa ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button