Videos

Angano tsakanin Adam a zango da Amina sabuwar jaruma a kannywood asiri ya tonu

Angano tsakanin Adam a zango da Amina sabuwar jaruma a kannywood asiri ya tonu

Jarumi Adam a zango ya kulla wata alaƙa mai ƙarfi dashi da wata sabuwar jaruma mai suna Amina wanda a yanzu akewa abin wani kallo daban wanda na lallai ace shi kuma haka yake nufiba amma kuma mahangar mutane ta fassara wani abinda ban

Ana ganin dai kamar wata gagarumar soyayya ce a tsakanin jaruman biyu domin yadda kowa yake yawan kallon bidiyo da kuma hotunansu kafofin sadarwa na zamani wanda ake ganin wannan soyayya kuma ta riga tayi karfi sosai

Duk da Adam a Zango yana da mata yanzu amma kuma na wani abin mamaki bane idan ya kara aure da wannan sabuwar jarumar amma kuma shima anasa bangaren matarsa ta riga ta dabaibayeshi

Anata bangaren kuwa wannan sabuwar jarumi zata so wannan abu ya tabbata domin idan kuka kalli girman jarumi da kudinsa da kuma yawan masoya dole zataso wannan abu ya tabbata

Wanda kuma jarumin kodan Yana da kudi ne a duk cikin jarumai yafi kowa yawan auren mata da kuma sakinsu wanda yana shan suka ta wannan bangaren shi yasa ake gargadin wannan sabuwar jarumar da kada ta sake soyayyar su tayi karfi domin gudun me zeje ya dawo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button