LABARAI/NEWS
Angano wurin da yan bindiga suka boye fasinjojin jirgin kasa da suka dauke a kan hanyar abuja zuwa kaduna.

Angano wurin da yan bindiga suka boye fasinjojin jirgin kasa da suka dauke a kan hanyar abuja zuwa kaduna.
Masu ilimin binciken sirri sunyi amfani da videon da yan bindigar suka saki kwanan nan wurin gano maboyar yan bindigar.
Wurin dai yanada nisan kilomita 128 daga wurin da akayi fashin, tafiyar kwana hudu ce a kafa.
Wurin dai yana kusa da dutsin (UKINKINA) a kamuku national park. kusa da birnin gwari.