LABARAI/NEWS

Ansamu gagarumar matsala tsakanin Naziru sarkin waka da Nafisa

Ansamu gagarumar matsala tsakanin Naziru sarkin waka da Nafisa

Jaridar hausatrust tana nan tana bunciken musabbabun Abunda yasa aka cire nafisa Abdullahi daga cikin film din labarina


Film din labarina film ne Wanda yai shuhura acikin mutane anma sai aka cire Jaruma Nafisa Abdullahi  daga cikin shirin, mun samo labarin cewa jarumar ta samu matsala ne da sarkin waka naziru  awajan futacciyar wakar nan ta film din. <
Muna nan muna bunciken Abunda ya faru awajan sannan mu sanar muku, kudai ku cigaba da bibiyarmu a wannan safi namu me Albarka don samun cikakkeb rahoto Mungode da bibiyar Aminci Hausa TV

Shin kun karanta wannan

Islam & Science: THE MOSQUITO

IPOB ta hana rera taken Najeriya da cin naman shanu a yankin Igbo

ALAMOMI GOMA (10) NA LAFIYAYYIYAR MACE

https://amincihausatv.com/jamiar-anambra-ta-bada-tallafi-ga-tubabbun-karuwai-da-masu-%c6%99aramin-%c6%99arfi-5000/

Yadda Mata Za Su Gane Miji Nagari

Hanyoyin gamsar da juna ba tare da shan magani ba

Shawarwari 52 Zuwa Ga Matan Aure, Zawarawa Da ‘Yan Mata –

https://amincihausatv.com/376-2/

ILLAR JINKIRTA FITSARI ALHALIN KANAJIN FITSARIN

Amfani 9 na bawon ayaba ga lafiyar Dan Adam

Yadda Za A Samu Fatar Fuska Mai Sulbi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button