ylliX - Online Advertising Network Anyi zanga zanga kan yawan kisan gilla da ake yiwa jakuna a kudancin Nigeria - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Anyi zanga zanga kan yawan kisan gilla da ake yiwa jakuna a kudancin Nigeria

Anyi zanga zanga kan kisan jakuna da Ake yawanyi a kudancin Nigeria sakamakon fara ganin karancin jakuna a yankin

A wani bidiyo Mai motsi da BBC ta wallafa a shafin ta ya nuna yadda zanga zanga ta gudana a yankin arewacin Nigeria a dalilin yawan kisan da Ake yiwa jakuna

Jali dai wata halitta ce Wanda malam bahaushe yake dauka a matsayin abun da baya bukatar Hutu musamman idan aka Saka shi aiki

Sai dai Kuma abun ba haka yake ba a arewacin Nigeria inda mutanen kudancin Nigeria ke daraja jaki da Kuma sakashi a gidanjen su don kiwotashi

Wasu kuwa na amfani da jaki wajen vin Naman sa duk dai a kudancin Nigeria inda suke fedeshi kamar dai rago ko Kuma akuya

Kashashe Africa da dama dai Wanda suka Hadar da Uganda, Zambia , Madagascar, dama sauransu dai suna amfani da jaki matuka inda suke amfani da fadar sa wajen kera abubuwa da dama irin su takalma da dai sauransu

Mafi akasarin kasashen na Africa dai suna safarar jakunan ne daga Nigeria gain yadda Nigeria take da yawon jakuna

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button