NEWS

Arewa 24 ce sanadiyyar lalacewar safara’u inji rahama sadau

Arewa 24 na daya daga cikin manyan abubuwan da suka Yi sanadiyyar lalacewar safarau jar ta zama abun da ta zama a halin yanzu

A wata tattaunawa da akayi da ita rahama sadau ta bayyana cewa lalacewar safarau ya Sami asaline daga tashar arewa 24 Kuma sune ummul aba’isin lalacewar ta

Idan baku manta ba dai mun Sha kawo muku yadda safarau ke cigaba da sheke ayar ta musamman a yanzu da ta hade da fitaccen mawaki hip-hop 442

An dai Kori safarau ne daga masana’antar kannywood sakamakon wani fefan bidiyon tsaraici daya karade shafukan sada zumunta abunda yayi sanadiyyar sallamar ta daga cikin film din kwana casain

Rahama sadau dai ya koka matuka kan yadda Yan kannywood din sukayi shakulatin bangaro da jarumar inda Wanda tayi sanadiyyar ta shiga wannan Hali da take vili

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button